Gobara Ta Tashi Ganga-Ganga A Wani Gidan Mai A Jihar Kano
Daga Fahad Kabeer Maitata
Gidan man feturin A.A Rano dake cikin birnin Kano ya kama da wuta da safiyar yau Alhamis.
Rahotanni sun tabbatar da cewa gobarar ta rutsa da wani keken a daidaita sahu.
Wanda kawo yanzu dai jami’an kwana-kwana sun dira wajen.
Kazalika har yanzu ba’a san abinda ya haddasa tashin gobarar ba, kuma ba’a san adadin wadanda abin shafa ba.
#Gwarzo
Comments
Post a Comment