When I wrote 13 months ago warning that IPOB would slide into a Boko Haram and the South East would end up becoming the biggest victim, some folks here fumed “this is rubbish”, “Igbo will never kill/harm Igbo”, “IPOB is not ideologically-motivated”… I’d love to hear what they think today.
SABON RIKICI YA KUNNO KAI KAN SHUGABANCI A JAM'IYYAR APC
Sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar APC mai mulki bayan mutum biyu daga cikin kwamitin gudanarwar jam'iyyar ya bukaci sauran mambobin kwamitin su bijirewa shugabancin Sanata Abdullahi Adamu. A wata sanarwa da suka fitar jiya Talata, mataimakin shugaban kwamitin shiyyar arewa maso yamma, Salihu Mohammed Lukman da takwaransa na kudu maso yamma, Isaac Kekemeke sun gargadi Sanata Adamu kan yanke hukuncin bai-daya da sunan shugaba kasa, Muhammadu Buhari. Jaridun Najeriya na rawaito cewa an dage taron kwamitin har sau biyu ba tare da bayyana dalili ba ana tsaka da danbarwar siyasa. Wadannan kananan rigingimun cikin gida na zuwa ne adaidai lokacin da ake dakon mutumin da zaɓen fitar da gwani na jam'iyyar zai tabbatar a matsayin ɗan takarar shugaban kasa. Shiga Nan Domin Samun Sabbin Labarai # Gwarzo
Comments
Post a Comment