Posts

Image
When I wrote 13 months ago warning that IPOB would slide into a Boko Haram and the South East would end up becoming the biggest victim, some folks here fumed “this is rubbish”, “Igbo will never kill/harm Igbo”, “IPOB is not ideologically-motivated”… I’d love to hear what they think today. #Gwarzo
Zaratan NNPP a cigaba da fadar alherin da Madugu ya samar ga alumma. Sakonku yana isa ko ina a fadin kasar nan. Mutumin da yayi kokarin bawa talaka ilmi ai shine masoyinsa. Duk wanda ya ji zancennan bai masa dadi ba, sai shima ya bada himma wajen fadar alherin da dantakarar jamiyyarsa ya samar ga alumma. Jama'a kuma suyi masa alkalanci.  Kwankwaso nan har baya mulki bai daina daukar nauyin karatun matasa da suka cancanta ba. Babu dangin iya babu na Baba, sai dai kawai kishin ganin alumma ta cigaba. Idan fitsari banza ne kaza tayi mana.  Duk yan takarar nan babu wanda Allah bai bawa wata dama a baya ba da zai hidimtawa al'umma. Babu laifi domin an nemi a kawo alkaluman cigaban da suka samar a madafun ikon da Allah ya yassare musu a baya. Ai daga na gaba akan ga zurfin ruwa. Sai a lullube mana mutum kawai mu zabe shi bamu auna shi a sikeli ba? An sha mu mun warke. Juma'ar da zatayi kyau tun daga laraba ake gane ta.  A mikowa Alaramma kayan marmari ya dan taba kafin a rufe ...

Gobara Ta Tashi Ganga-Ganga A Wani Gidan Mai A Jihar Kano

Image
Daga Fahad Kabeer Maitata Domin Samun Sabbin Labarai Gidan man feturin A.A Rano dake cikin birnin Kano ya kama da wuta da safiyar yau Alhamis. Rahotanni sun tabbatar da cewa gobarar ta rutsa da wani keken a daidaita sahu.   Wanda kawo yanzu dai jami’an kwana-kwana sun dira wajen.   Kazalika har yanzu ba’a san abinda ya haddasa tashin gobarar ba, kuma ba’a san adadin wadanda abin shafa ba. #Gwarzo

Kodai Dalibai Su Hadu Su Tilastawa Gwamnatin Tarayya Da ASUU Akoma, Ko Atafi A Haka Babu Lokacin Dawowa – Bukarti

Image
Daga: Fahad Kabir Mai Tata Wani lauya mai zaman kansa a Nigeria kuma mazaunin Burtaniya a yanzu haka, Audu Bulama Bukarti, ya kalubalancin kungiyar malaman Jami’o,i ASUU da sauran hukumomin harma da gwamnatin tarayya. Bukarti ya ce a duk kasashen Duniya Nigeria ce kadai kasar da suke iya rufe makarantun su na jami’a wata da watanni, kuma ayi shiru babu wani mai yin motsi. Domin Samun Sabbin Labarai “Ba ga yan siyasar, haka malaman jami’o,in dama hukumomi. “Babu wata kasa da tasan me take yi wacce zata bari ana irin wannan abu, tayaya zamu sami cigaba a irin wannan yanayi ?   “To kodai dalibai wanda abun ya shafa su fara hada kan su damin su tursasa gwamnatin tarayya da ASUU a dawo, ko kuma abun ya cigaba har sai abun da aka gani” acewar sa. Audu wanda ya yi wannan bayani a ranar Laraba akan shafin sa na sada zumunta.   Tun a ranar 14 ga watan Maris na shekarar da muke ciki ne ASUU ta tsindima yajin aiki, wanda ta shafe tsawon watanni biyu tana yi. Kazalika bayan za...

SEEING IS BELIEVING!

Image
Seeing is believing ! In this picture are Msc holders, PhD holders and pilots who were sponsored to Jordan to study in different areas of knowledge. Myself Aliyu Isa Aliyu , captain Asim Shehu Shanono, captain Sa'id Abdulmajid Sanka captain Abubakar Sadiq Tukur , Dr. Muhammed Salihu, Dr. Salisu Ibrahim, captain Mansur Kurugu , Hadiza Mado, captain Ishaq Ibrahim Sani and many others can be sighted in the picture. We snapped the picture sometimes in 2013 when we saw senator Kwankwaso off at Queen Alia International airport, Amman Jordan upon completing his one day visit to our University (Jordan University of Science and Technology) and the school of aviation in Jordan.  Click here for more News You may wish to argue that the scholarship we enjoyed from the kwankwaso administration is our right, but you can not deny the fact that scholarship is a privilege and if Kwankwaso had wish, he would have sponsored the children of elites as we've seen other administrations d...

KWANKWASIYYA HOSTEL AL-QALAM UNIVERSITY KATSINA

Image
I was at Katsina earlier today, where I saw the below building near Alkalam University, the building was carrying Kwankwasiyya inscriptions on it. When I asked one of my friend why was the building named after Kwankwasiyya, he told me that it was built by Sen Kwankwaso when his administration sent 500 kano indigenes to study in Alkalam University. The purpose of the building was to serve as Hostel in order accommodate some of the 500 students. I also learnt that apartments were rented for the rest of the students, after the then government of Kwankwaso shared Laptops for all the students. Not only in Alkalam University, if you go to Unimaid, ABU, Danfodio and many other Universities such Kwankwasiyya hostels are there for Kano students. I was told that of Unimaid was built for Kano Medicine students in the school. Click here for more News Evidently, these are some of the reasons why majority of Kano people are in support of Kwankwaso because we voted for him as...

FAƊUWAR ƊAN TA'ADDA DULLU DA BUNƘASAR BELLO TURJI

Image
Faɗuwar ɗan ta'adda Dullu da bunƙasar ƙungiyar Bello Turji. Aliyu Samba Dullu, sanannen dan fashin daji ne daga kauyen Maniya dake karamar hukumar Shinkafi a jihar Zamfara. An kashe shi ne a jiya bayan sun yi arangama da yan kungiyar Bello Turji, shahararren shugaban ‘yan ta'adda masu fashi da makami a karamar hukumar Shinkafi ta Zamfara. Shiga Nan Domin Samun Sabbin Labarai Turji ya kashe Dullu ne saboda ya kaiwa yaran Turji hari a Ƙauyen Jangeru sannan ya kwashe sama da shanu 100 da suka sato daga Maradun da Bungudu duk a jihar Zamfara.  Kafin arangamar, Turji ya gayyaci manyan ‘yan bindiga uku da suka haɗa da; Boka, Atarwatse daga Kagara (Jihar Neja) da kuma Standard daga Zurmi (Jihar Zamfara) don hadin gwiwa da kai wa ga Nasara akan Dullu. Majiyoyi sun bayyana cewa sun kai harin ne akan babura sama da 300, kuma kowanne babur na dauke da mayaka uku inda suka nufi Maniya, sansanin da Dullu da yaran sa ke kai wa mutane hari. Sun ƙone wurare da dama a kauyen na Mani...